fidelitybank

Katsewar sadarwa a sassan duniyar nan ya sanya wasu masu hayar mota tas karbar kudi a hannu

Date:

Katsewar sadarwa a sassan duniyar nan ya sanya, wasu masu hayar mota tasi a birnin Landan karɓar kuɗin mota da katin banki na kamfanin Visa daga fasinjojinsu.

Wani Direba mai suna Tony Vieira, ya ce, lamarin ya sa yanzu kwastomominsa sai dai su biya kuɗi hannu.

Wani direban tasin mai suna Tommy Johnson ya ce, ya kasa shiga manhajarsa a yau gaba ɗaya, yayin da ya saba karɓar kuɗin ta hanyar kati.

Sai dai ya yi sa’ar samun fasinjojin da ke da kuɗi a hannu.

Lamarin zai iya haiafar da gagarumar matsala a yayin da Jiragen ɗaukar fasinja kimanin 110,000 da aka tsara tashinsu a faɗin duniya a yau Juma’a suka gamu da cikas sakamakon katsewar sadarwar.

Kamfanin Cirium mai kula da zirga-zirgar jirage ya wallafa cewa, Birtaniya an soke tashin jirage 1390.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp