fidelitybank

Kasuwar Kirifto tayi faduwar bakar tasa a tarihi

Date:

Kasuwar crypto ta yi mummunar faɗi bayan masu kutse sun yi satar da ake ganin ita ce mafi girma a tarihin harkar hada-hadar kuɗin na intanet.

A ranar Juma’a ce kamfanin hada-hadar crypto na Dubai, ByBit ya sanar da cewa an masa kutse, inda aka sace masa crypto da ƙimarsa ya kai dala biliyan 1.5.

Kamfanin ya ce masu kutsen sun kutsa ne cikin hada-hadar kuɗin crypto na Ethereum, sannan suka wawushe shi suka tura wani wajen daban.

Sai dai kamfanin ya buƙaci abokan hulɗarsa da su kwantar da hankalinsu, inda ya ce zai mayar da asara.

Tun bayan da Donald Trump ya ɗare kan karagar mulki ne kasuwar crypto take kwan-gaba-kwan-baya.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp