fidelitybank

Kashi 70 cikin ɗari na yara a Najeriya ba su iya karatu da lissafi ba

Date:

Hukumar tsara harkokin ilimi da gudanarwa ta Najeriya (NIEPA-NIGERIA), ta nuna damuwarta kan yadda Kashi 70 cikin ɗari na yara a Najeriya ba sa iya karatu da lissafi mai sauƙi, kamar yadda wani rahoto ya nuna.

Bayanin wani ɓangare ne na binciken da aka yi kan nasara ko cigaban koyo a Najeriya, wanda ya fito da irin matsalolin da tsarin ilimi yake da su a ƙasar.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa shugaban hukumar, Dr David Shofoyeke, shi ne ya nuna damuwar a lokacin yayin buɗe wani taron kara-wa-juna-sani na malamai da manyan jami’an kula da ilimi da shugabannin makarantu, na jihohin arewa maso yamma, kan tafiyar da harkokin makarantu a ƙarni na 21.

Shugaban ya kuma lura cewa kashi 49 cikin ɗari ne kawai na yara da ke zuwa makaranta suke iya karatu da kuma fahimtar abin da suka karanta.

A ɓangaren lissafi kuma ya ce, kashi 55 cikin ɗari ne kawai ke iya lissafi mai sauƙi.

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp