fidelitybank

Kashi 50 na Matan Najeriya ba sa zuwa makaranta – UNICEF

Date:

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya ce sama da kashi 50 cikin 100 na ‘yan mata a Najeriya ba sa zuwa makaranta.

Jutaro Sakamoto, manajan ilimi a UNICEF ne ya bayyana haka a Abuja a wajen taron ilimi da Cibiyar Faransa a Najeriya ta shirya.

Ya ce ƴan mata miliyan 7.6 ba sa zuwa makaranta a Najeriya – miliyan 3.9 a matakin firamare yayin da miliyan 3.7 kuma a matakin karamar sakandare.

Sakamoto ya kuma ce kashi 48 cikin 100 na ‘yan matan da ba sa zuwa makaranta, suna fito ne daga yankin Arewa maso Yamma da Arewa maso Gabas.

A cewarsa, kashi 9 cikin 100 na ‘yan mata masu fama da talauci suna zuwa makarantar sakandare, idan aka kwatanta da kashi 81 cikin 100 na waɗanda suka fito daga gidajen masu hannu da shuni.

Yayin da yake mayar da martani kan cewa Najeriya ce ke da kashi 15 cikin 100 na yaran da ba sa zuwa makaranta a duniya, Sakamoto ya ce, “Idan ba za mu iya magance halin da ake ciki a Najeriya ba, ba za mu iya magance matsalar a duniya ba.”

Ya ce ba a koyar da waɗanda suke zuwa makaranta yadda ya kamata, sakamakon rashin kayan aiki.

Ya ce shirin da UNICEF ta samar, ya taimaka wa yaran da ba sa zuwa makaranta tun da farko ta hanyar ba su ilimi mai nagarta.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp