fidelitybank

Kashe Putin ne mafitar yakin Rasha da Ukraine – Lindasey Graham

Date:

Sanata dan jam’iyyar Republican mai wakiltan South Carolina, Lindsey Graham, ya bukaci wani daga ciki na hannun daman Putin ya halaka shi kawai a huta.

A cewar BBC, Graham ya ce, halaka Shugaban Rasha Vladimir Putin ne kadai hanya daya da za a kawo karshen yakin da Rasha ta afkwa Ukraine.

Anatoly Antonov, jakadan kasar Rasha a Amurka ya yi tir da kalaman na Graham ya na mai cewa, wuce gona da iri ne kuma ba za a amince da shi ba.

A cikin wata sanarwa da ya wallafa a Twitter, Sanatan dan jam’iyyar Republican ya yi tambayi idan akwai ‘Brutus’ da zai iya kawar da Mr Putin ya kawo karshen yakin. Mr Graham, wanda ke wakiltan South Carolina, ya wallafa a Twitter: “Za ka yi wa kasarka da duniya gagarumin aiki.

“Shin akwai Brutus a Rasha? Akwai wanda ya fi Kwanel Stauffenberg nasara a sojojin Rasha?” 

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp