fidelitybank

Kashe Babban Limami da ‘ya’yansa uku a Zamfara ya tayar da kura

Date:

Kisan gillar da wasu ƴanbindiga suka yi wa babban limamin Maru a jihar Zamfara, Alƙali Salihu Suleiman, da ƴaƴasa uku ya harzuƙa al’umma.

Ƙungiyar kare haƙƙi ta Amnesty International ta bayyana lamarin a matsayin “wani mummunan matsayi” da matsalar garkuwa da mutane ta kai a Najeriya.

Cikin wata sanarwa, shugaban ƙungiyar a Najeriya Isa Sanusi ya ce limamin mai shekara 79 da ƴaƴansa uku sun shiga hannun ƴanbindiga ne a lokacin azumin watan Ramadana a watan Maris kuma sun kashe su ne duk da karɓar kuɗin fansa naira miliyan 11 cikin miliyan 20 da suka buƙata.

Amnesty ta bayyana cewa waɗanda lamarin ya shafa sun fuskanci “matsananciyar azaba” a hannun ƴanbindigan.

“Baya ga dukan da aka dinga yi musu kullum, yanbindigan sun hana su abinci da ruwa na tsawon lokaci

“Amnesty International na Allah wadai da wannan kisan gilla. Abu ne mai tayar da hankali yadda irin waɗannan laifuka ke ci gaba da faruwa ba tare da hukunta masu aikata su ba.”

www.nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp