fidelitybank

Kasashen Chadi, Kamaru, Afrika ta tsakiya na goyon bayan Dala Dry Port – Ganduje

Date:

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ce, shugabannin kasashen Nijar, Kamaru, Chadi da Afirka ta tsakiya, sun nuna sha’awarsu na bayar da cikakken goyon baya ga aikin na biliyoyin Naira bayan kaddamar da shi.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban sakataren yada labaran gwamnan, Abba Anwar, ya rabawa manema labarai a Kano ranar Asabar.

A cewar Anwar, Ganduje ya bayyana hakan ne a lokacin da ya kai ziyarar tantance ma’aikatar a ranar Juma’a, inda shugaban tashar tsandaurin, Sahabo Abubakar Bawuro, da Manajan Daraktan, Ahmed Rabi’u suka zagaya da shi.

“Dukkan shugabannin jamhuriyar Nijar, Chadi, Kamaru da Afirka ta Tsakiya, sun nuna sha’awarsu da shirye-shiryensu na amfani da tashar Tsandauribn ta Kano wajen shigo da su da kuma fitar da su,” in ji Ganduje.

Ya ce, shuwagabannin kasashen hudu duk sun amince za su wuce Kano su tura jami’ansu, domin su zo su tattauna da hukumomi kan tsarin tafiyar da sabuwar tashar ruwan busasshiyar kafin kaddamar da shi.

Ya yi kira ga masu son zama manajojin tashar jiragen ruwa da su tabbatar sun gudanar da komai ta hanyar zamani.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

A dawo da tallafin aikin Hajji ga maniyyatan Najeriya – Ndume

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijawa kan harkokin ƙasashen waje...

A na fargabar mutuwar dukkanin fasinjojin jirgin Indiya da ya yi hatsari

Kamfanin dillancin labaru na AP ya rawaito cewa, shugaban...

An kwashe wasu daga cikin Gawarwakin da Jirgi ya fada cikin gidaje a Indiya

Ƙungiyar likitoci ta ƙasar Indiya (FAIMA), ta ce an...

Tinubu ya mayar da martani kan mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mayar da martani game...

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...
X whatsapp