fidelitybank

Kasashe marasa karfi za su fuskanci koma baya a 2023 – IMF

Date:

Asusun ba da lamuni na duniya IMF, ya yi gargadin cewa kashi uku na tattalin arzikin duniya na fuskantar koma bayan tattalin arziki a shekarar 2023.

Shugabar Hukumar IMF, Kristalina Georgieva, ta bayyana hakan a wata hira da ta yi da CBS News.

Ta ce saurin yaduwar cutar ta Covid-19 a kasar Sin yana nuna alamar durkushewar tattalin arziki na gajeren lokaci.

Georgieva ya ce: “Muna sa ran kashi daya bisa uku na tattalin arzikin duniya zai kasance cikin koma bayan tattalin arziki. Rabin Tarayyar Turai za su kasance cikin koma bayan tattalin arziki a bana.”

Tun da farko, wani bankin zuba jari na kasa da kasa, Goldman Sach ya bayyana cewa ci gaban tattalin arzikin duniya zai ragu zuwa kashi 1.8 cikin 100 a shekarar 2023.

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp