fidelitybank

Karya ne ba wanda ya jefi buni – APC

Date:

Majalisar kamfen din jam’iyyar APC reshen jihar Yobe, a ranar Lahadi, ta musanta rahotannin da ke cewa an kai wa Gwamna Mai Mala Buni hari a karamar hukumar Gashua ta jihar.

Rahotanni sun bayyana cewa wasu fusatattun matasa sun jefe Buni da duwatsu a yayin wani gangami a garin Gashua a ranar Asabar.

Babban daraktan yakin neman zaben (DG), Sen. Mohammed Hassan, ya yi wannan martani a wani taron manema labarai a Damaturu.

Karanta Wannan: Buni ya mika ta’aziya ga mutae 3 da suka mutu a hanyar Bauchi

Ya ce, “babu wani abu kamar jifa kamar yadda wani sashe na kafafen yada labarai suka ruwaito.

“Zan iya gaya muku cewa ba a taba ganin irin fitowar jama’a a wurin taron ba, kuma jama’a daga ko’ina suka zo domin marawa jam’iyyar baya, gwamnanmu da nasarorin da ya samu.

Shima da yake magana, Mamman Mohammed, Darakta-Janar na Yada Labarai da Harkokin Watsa Labarai ga Buni, ya bayyana cewa yana bukatar mayar da martani ga “rahoton karya, mai ban tsoro da rashin fahimta don gujewa yaudarar jama’a”.

vangurd 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp