fidelitybank

Karnika masu hauka kashi 94 sun kashe mutane 55,000 a Najeriya

Date:

Ciwon haukan kare na zama sanadin kashe mutum 55,000 duk shekara a Najeriya, yayin da karnuka masu ciwon hauka suka kai kimanin kashi 94 na dabbobin da aka tabbatar suna yada cutuka ga mutane.

Mataimakiyar Daraktan kula da lafiya a Hukumar raya kasashe ta Amurka (USAID) a Najeriya, Mieko Mckay ce ta bayyana haka kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito yayin kaddamar da Tsararren Shirin Kakkabe Mummunan Ciwon Haukan Kare da Karnuka ke haddasawa a Najeriya.

An shirya taron ne gabanin Ranar Tunawa da Ciwon Haukan Kare ta bana da ake gudanarwa duk 28 ga watan Satumba. Wakilin Hukumar Lafiya ta Duniya a Najeriya shi ma a nasa jawabi, ya ce a baya-bayan nan an samu irin wannan yaduwar ciwon haukan kare a jihohin Gombe da Enugu.

Karamin ministan noma da raya karkara, Mustapha Shehuri ya ce an bullo da shirin ne don ya taimaka wa Najeriya wajen cimma burinta na kakkabe ciwon haukan kare nan da shekara ta 2030.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp