fidelitybank

Karin wasu ‘yan 300 sun dawo Najeriya daga Ukraine

Date:

Karin wasu ‘yan Najeriya 300 da suka tserewa yakin da ake yi a Ukraine sun dawo gida Najeriya.

Yawancinsu dai dalibai ne da suka makale a birnin Sumy da ke cikin biranen arewa maso gabashin Ukraine da yakin ya fi munana a ciki.

‘Yan Najeriyar dai sun taso ne daga birnin Budapest na kasar Hungary, inda suka fara yin hijira, kafin su iso birnin tarayya Abuja.

Gwamnatin tarayya ta ware da dala miliyan 8 da 5, domin a gaggauta kwaso ‘yan Najeriya kusan 5000 daga Ukraine.

Kawo yanzu sama da mutum 1000 ne suka dawo Najeriya daga Ukraine.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari a Æ™auyuka 15 na Zamfara a mako É—aya – Rahoto

Wani rahoto da tashar Channels ta ruwaito daga cibiyar Zamfara Circle...

Jihohin Arewa huÉ—u ne suke biyan mafi Æ™arancin fansho na N32,000 – NUP

Ƙungiyar ƴan fansho na arewacin Najeriya, NUP ta ce...

A karon farko an gurfanar da Mutanen da ake zargi da kai hari Cocin Owo

Mutum biyar da ake zargi da shirya harin bam...

Peter Obi na nan a cikin jam’iyyar har yanzu – LP

Shugaban ƙungiyar Obidient Movement, Dr. Tanko Yunusa ya ce...

Yadda Mahara sun kashe mutum biyu, sun ƙona gidaje a Filato

Wasu da ake zargin mahara sun afka wa karamar...

An YI zanga-zanga a Isra’ila kan shirin Netanyahu na mamaye Gaza

Dubban mutane sun fito kan tituna a faÉ—in Isra'ila,...

Birtaniya za ta fara tisa ƙeyar bakin da suka aikata laifi zuwa kasarsu

Birtaniya ta fitar da sabon tsarin tisa keyar duk...

NDLEA ta kama Fasto kan zargin safarar miyagun ƙwayoyi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya,...

Gwamnoni sun mika sakon ta’azziya ga iyalan Audu Ogbeh

Shugaban ƙungiyar gwamnonin arewa kuma gwamnan jihar Gombe, Muhammadu...

Duk wahala sai dai mu mutu a Gaza – Fatma

Wata mai mai Æ´aÆ´a tara ta ce, duk runtsi...

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...
X whatsapp