fidelitybank

Karancin man fetur zai kawo mana cikas – INEC

Date:

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta bayyana damuwa cewa, ƙarancin man fetur da ake fama da shi a ƙasar na iya shafar shirye-shiryen babban zaben da za a yi ranar 25 ga watan Fabrairu.

Dogayen layuka a gidajen sayar da man fetur sun zama kamar jiki a fadin ƙasar, musamman a Legas baban birnin kasuwanci na ƙasar, inda ‘yan Najeriya kan shafe sa’o’i kafin su sayi man.

Miliyoyin ‘yan ƙasar sun dogara da makamashin fetur ne, ba domin sufuri kawai ba, har domin tayar da jannareto doimn samar da lantarki a gidaje da wuraren sana’arsu.

Farashi wannan makamashin ya yi tashin goron zabi cikin watannin da suka gabata, har ta kai ga farashin fetur ya ninka a kasuwannin bayan fage.

Gwamnatin ƙasar ta musanta cewa an yi ƙarin farashin albarkatun mai, kuma ta ce akwai isassun albarkatun a cikin ƙasar.

Sai dai ta dora alhakin ƙarancin man kan ‘yan kasuwa wadanda ke da alhakin sayar da man ga al’ummar ƙasar a yawancin gidajen mai, tana cewa su ne suke janyo matsalolin da ake fuskanta.

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp