fidelitybank

Kar wanda ya kara cire kudi sama da dala 10,000 a Rasha – Putin

Date:

Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya ba da umarni na hana cirar kuɗi sama da dala 10,000 a cikin ƙasar.

Wata sanarwa daga Fadar Kremlin ta ce, umarnin zai fara aiki daga yau Laraba.

Darajar kuɗin Rasha na ruble ya faɗi da kashi 30 cikin 100 a kan dalar Amurka yayin da tashin hankali ke ci gaba a Ukraine.

A gefe guda kuma, babban bankin Rasha da ke ƙoƙarin guje wa sake karya darajar kuɗin ƙasar, ya ƙara yawan kuɗin ruwa daga kashi 5.9 zuwa 20.

Babban bankin na Rasha ya ware dala biliyan 630 don ba da tallafi wajen hana sayar da kadarori a wajen ƙasar da kuma taimaka wa bankuna da kamfanoni.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp