fidelitybank

Kar a kara nada wani ba tare da izini na ba – Gwamnan Zamfara

Date:

Gwamnan jihar Zamafara, Bello Matawalle, ya hana Sarakunan jihar nadin sarauta, har sai sun samu amincewar gwamnatin jihar.

A wata sanarwa da mai taimaka wa gwamnan kan kafofin yada labari da sadarwa Zailani Bappa ya fitar, gwamnan ya ce ”Daga yanzu an umarci duk Sarakuna, da Hakimai, da Dagatai da ke jihar da su nemi amincewar gwamnatin jihar kafin su nada kowa, a kowanne mukami na Sarautar gargajiya”.

Sanarwar ta ci gaba da cewa ”umarnin ya zama wajibi ne domin kauce wa gurbata tsarin sarautar gargajiya, daga yanzu babu Sarki, ko Hakimi ,ko Dagacin da zai nada kowanne mukamin Sarauta, ba tare da samun amincewa da sahalewar gwamnatin jiha ba”.

”Bin wannan doka ya zama wajibi, domin kuwa gwamnati ta tanadi kwakkwaran mataki ga duk wanda ya saba wa dokar”, in ji sanarwar.

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp