fidelitybank

Kano Pillars ta koma jihar Katsina da buga wasan ta na NFPL

Date:

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta koma filin wasa na Muhammad Dikkon jihar Katsina da buga wasannin ta na gasar cin kofin kwararru ta kasa wato NFPL.

NIGERIA TRACKER ta rawaito cewa, kungiyar Kwallon Kafa ta fada cikin rikici, tun bayan da aka mayar da filin wasa na Sani Abacha wurin keɓe masu killace cutar korona.

Tun daga wannan lokacin ne kungiyar kwallon kafa ta jihar Kano ke buga wasanta a Kaduna, kuma ta na fuskantar babban kalubale ko da a karawarsu ta karshe da suka yi rashin nasara a hannun Rivers United .

Da aka tuntubi jami’in yada labarai na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Rilwanu Idris Malikawa Garu ya tabbatar da komawar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zuwa filin wasa na Muhammad Dikko da ke Katsina inda za su buga wasa.

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp