fidelitybank

Kano Pillars na cigiyar mai tsaron ragarta

Date:

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta bayyana mai tsaron gida Emeka Onyia ba ya nan ba tare da izini ba (AWOL).

Kano Pillars ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da ta fitar ranar Litinin.

Sai Masu Gida ya bayyana cewa an bata wanda ya ajiye harbin tun a watan Maris, 2025.

Kano Pillars ta jaddada cewa kokarin da mahukuntan kulob din da ma’aikatan kulab din suka yi na tuntubar shi ta hanyoyi daban-daban ya ci tura.

Wani bangare na sanarwar ya ce, “Onyia ya gaza zuwa horo kuma ya kasance ba ya nan gaba daya a sansanin kulob din ba tare da wata sanarwa ko hujja ba.”

“Wannan hali ya sabawa ka’idar aiki da kuma tsarin ladabtarwa na kungiyar, Kano Pillars FC tana daukar wannan lamari da matukar muhimmanci kuma za a dauki matakan da suka dace daidai da ka’idojin kulob din da kuma dokokin gasar Premier ta Najeriya.”

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp