fidelitybank

Kano da Edo ba ranar komawa makarantar Boko

Date:

Gwamnatin jihar Kano ta sanar da ɗage ranar komawa hutun ɗaliban makarantun sakandire da na furamare a faɗin jihar.

Tun da farko dai an tsara cewa ɗaliban makarantun kwana a faɗin jihar za su koma makarantun a yau Lahadi 8 ga watan Satumba, yayin da ɗaliban makaratun je-ka-ka-dawo za su koma ranar Litinin 9 ga watan Satumbar.

To sai dai cikin wata sanarwa da darakta wayar da kan jama’a na ma’aikatar ilimin jihar, Balarabe Abdullahi Kiru ya fitar ranar Asabar, ya ambato kwamishinan ilimin jihar, Umar Haruna Doguwa, na cewa an ɗage ranar komawa makarantun, sakamakon wasu dalilai da ya ce za su ”taimaka wajen inganta harkar koyo da koyarwa a makarantun jihar”.

”Nan gaba kaɗan za a sanar da sabuwar ranar komawa makarantar”, in ji sanarwar.

Can ma a jihar Edo da ke kudu maso kudancin ƙasar gwamnatin jihar ta sanar da dakatar da komawa makarantun har sai abin da hali ya yi sakamakon ƙarin farashin man fetur.

Cikin sanarwar matakin da babban sakataren ma’aikatar ilimin jihar, Ojo Akin-Longe, ya fitar ranar Asabar, ya ce matakin ya zama wajibi sakamakon halin da iyaye ciki bayan ƙarin kuɗin man fetur da wasu ƙarin matsaloli.

guardian newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp