fidelitybank

Kano ce ta 2 a cikin jihohi 10 masu amfani da internet – NBS

Date:

Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta saki jerin jihohin Najeriya da a ka fi kira da waya da kuma amfani da yanar gizo a rubu’in karshe na shekarar 2021.

NBS ta bayyana cewa, idan a ka kwatanta adadin masu kira a waya da amfani da shafin Internet a shekarar 2020, adadin na 2021 ya ragu.

A jawabin da NBS ta daura a shafinta na internet ta ce, a rubu’in karshe na 2021, jimillar mutum 195,463,898 suke kira a waya sabanin rubu’in karshe na 2020 da aka samu mutum 204,601,313.

Hakazalika mutum 141,971,560 sukayi amfani da yanar gizo.” “Jihar Legas ke kan gaba. biye da jihar Kano da Ogun, yayinda jihar Bayelsa da Ebonyi ne masu mafi karanci.

Ga jerin jihohi 10 da akafi kira a waya da amfani da yanar gizo: 1. Lagos: 18.9m 2. Kano: 9.6m 3. Ogun: 9.1m 4. Oyo: 8m 5. Abuja: 6.9m 6. Kaduna: 6.8m 7. Rivers: 5.7m 8. Delta: 5.3m 9. Edo: 5.2m 10. Niger: 4.9m.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp