fidelitybank

Kannywood: Nakwango bai mutu ba – Abba El-Mustapha

Date:

Da sanyin safiyar wannan ranar ta litinin ne aka wayi gari da labarin cewa Allah ya yiwa shahararren jarumin fim din Kannywood, Alhaji Kabiru Nakwango.

Labarin ya yi ta zagayawa musamman a kafafen sada zumunta, Inda mutane da dama suka nuna damuwarsu bisa Rashin Dan wasan da aka ce an yi.

Makusantan jarumin mun gano labarin Rasuwar ta Nakwango ba shi da tushe ballantana Makama. A cewar Kadaura24.

Abba El-Mustapha jarumi ne a masana’atar Kannywood a sahihin shafinsa na Facebook muga ya musanta labarin rasuwar Nakwangon kamar yadda ake cigaba da yadawa a kafafen sada zumunta.

“Yanzu mukayi waya da MALAM KABIRU NAKWANGO mu ka gaisa muka dan taba barkwancinmu da muka saba yi dashi. Daga karshe yace in gaishe masa da masoyansa na page dina. Shi yanzu haka ma ya tafi gonarsa domin gewaya”. Inji Abba El-Mustapha.

Dama dai lokaci zuwa lokaci akan kirkiri labarai na Karya musamman mutuwa a danganta ta ga jaruman fina-finan Kannywood.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp