fidelitybank

Kamfanonin sadarwa za su kara kudin kira da na data

Date:

Hukumar da ke kula da harkokin sadarwa ta Najeriya ta ce ta samu takarda daga ƙungiyar kamfanonin sadarwa na ƙasar na neman yin ƙarin kuɗin kiran waya da kuma datasakamakon tsadar gudanar da ayyukansu.

Rahotanni a Najeriya sun ce takardar da ƙungiyar ta gabatar na neman yin ƙarin kashi 40 cikin 100 na farashin kiran waya da aika saƙo.

Kamfanonin na son yin ƙarin ne na kira dgaa Naira 6.4 zuwa Naira 8.95, farashin aika saƙo kuma zai koma Naira 5.61 maimakon Naira 4.

Sai dai Hukumar Sadarwa ta Najeriya NCC ta ce za a iya samu.

dalilai masu ma’ana don buƙatar tana mai cewa babu ƙarin kuɗin da za a yi ba tare da nazarin farashi ba domin ƙayyade yadda ya dace, kamar yadda kamfanin dillacin labarai na Reuters ya ruwaito.

Hauhawan farashi a Najeriya kusan ya shafi ko wane ɓangare, yayin da masu saye da sayarwa suka fi jin tasirinsa.

Taɓarɓarewar darajar naira ya ƙara haifar da tsadar kayayyakin, musamman a ƙasar da ta dogara da shigo da kayayyakin buƙatu na yau da kullum daga waje. In ji BBC.

vanguard new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp