fidelitybank

Kamfanoni 300 za su halarci baje kolin kasuwar duniya a Kano – KACCIMA

Date:

Cibiyar bunƙasa ciniki da masana’antu da ma’adinai da ayyukan gona (KACCIMA) ta Jihar Kano, ta ce aƙalla kamfanoni 300 daga cikin da wajen Najeriya za su halarci baje-kolin kasuwar duniya ta bana wanda shi ne karo na 45 a jihar Kano.

Ana sa ran kasuwar za ta ci ne tsakanin 23 ga Nuwamba zuwa 7 ga Disamban 2024.

Shugaban KACCIMA, Alhaji Garba Imam ya bayyana haka, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito, inda ya ƙara da cewa ana sa ran kamfanoni daga ƙasashen India da Nijar da sauransu za su zo su baje-kolin kayayyakinsu.

Imam ya ƙara da cewa cibiyar ta tanadi dukkan abubuwan da ake buƙata domin tabbatar da an ci kasuwar sumul, “sannan kuma mun mayar da shiga kasuwar kyauta domin ba mutane da dama damar zuwa.”

Shugaban na KACCIMA ya ce mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Kashim Shettima ne zai buɗe baje-kolin, sannan gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf zai zama babban mai masaukin baƙi, sannan ya ƙara da cewa akwai isasshen tsaro.

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp