fidelitybank

Kamfanin wasanni na Britaniya, Anchor Sports ya zo neman matasan ƴan ƙwallon ƙafa a Jihar Kano

Date:

 

 

Wani kamfanin wasanni na Britaniya, Anchor Sports ya iso Jihar Kano domin ɗiban ƴan wasa masu hazaka.

A wata sanarwar da Daraktan kamfanin a Nijeriya, Abdulgaffar Oladimeji ya fitar, kamfanin ya zo ne domin zaɓo matasa ƴan ƙwallon ƙafa ya kai su ƙasar Switzerland.

Oladimeji ya ce za a yi gwajin ƴan wasan a ranakun 12 da 13 ga watan Maris a filin wasa na Jami’ar Bayero Kano, BUK, inda ya ƙara da cewa matasa ƴan shekara 17 zuwa 21 kawai za a gaiyata.

Ya ce kamfanin ya zaɓi Kano ne sabo da ƙaunar matasan Kano ga wasanni, musamman ƙwallon ƙafa, inda ya ƙara da cewa jihar na da albarkar ƴan ƙwallon ƙafa masu hazaka.

Oladimeji ya ce za a fara tantance ‘yanwasan da misalin karfe 8:00 na safe.

A ko wacce jihar a ke, in ji Daraktan, za a iya kiran wadannan lambobi

Muzammil Dalha Yola 08057272222.

Anunobi 09069977344.

Abdulgaffar Oladimeji 07033671325.

Ana gayyatar dukkanin wanda ya ke buga kwallo ko kuma kungiyarsa domin shiga wannan tantancewa.

 

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp