fidelitybank

Kamfanin sada zumunta na Twitter ya yi rijista a Najeriya

Date:

Kamfanin sada zumunta na Twitter ya ce, ya yi rijista a matsayin kamfani karkashin dokokin Najeriya, cikin watanni bayan da kamfanin ya amince da sharuddan da gwamnatin ta gindaya kafin ta kyale shi ya ci gaba da aiki a cikin kasar.

Najeriya ta dakatar da kamfanin a watan Yunin bara ne bayan da ya goge wani sako da Shugaba Muhammadu Buhari ya wallafa.

Twitter ya kare kansa, yana cewa sakon ya taka tsarin aikinsa, sai dai gwamnatin Najeriya ba ta gamsu da matakin ba.

Sai bayan wata bakwai Najeriya ta dage hanin wato a watan Janairun bana, shi ma sai da Tiwita ya amince da wsu sharudda, cki har da yin rajista a kasar kafin karshen watan Maris.

Wani wakilin kamfanin ya tabbatar wa BBC cewa kamfanin ya cika wadannan bukatun.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp