fidelitybank

Kalu ya roki ɗan uwansa Mascot kar ya bar jam’iyyar APC

Date:

Tsohon gwamnan jihar Abia, kuma bulaliyar majalisar dattawa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana ra’ayinsa kan matakin da dan uwansa Mascot ya dauka na ficewa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa sabuwar jam’iyya.

PlatinumPost ta rawaito cewa, Mascot ya kasance tsohon shugaban ma’aikatan gwamnan jihar Abia, kuma dan takarar jam’iyyar APC a zaben 2021 na dan majalisar tarayya mai wakiltar Aba ta Arewa da Aba ta Kudu.

Kalu, jigo a jam’iyyar APC, a wani sakon da ya wallafa a shafinsa na Facebook a ranar Alhamis, ya ce, shugabannin jam’iyyar na kasa sun roki Mascot da kada ya fice daga jam’iyyar, amma duk sun yi kunnen uwar shegu.

vgn news today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp