fidelitybank

Kalaman tunziri ka iya haifar da yakin Ukraine – Faransa

Date:

Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya yi gargaɗi game da furta kalaman da za su ƙara rura yakin Ukraine, kwana guda bayan da shugaba Biden ya bayyana Vladimir Putin a matsayin wanda bai kamata a bar shi ya ci gaba da mulki ba.

Macron ya shaidawa kafafen yada labaran Faransa cewa manufar ita ce tsagaita buɗe wuta a Ukraine sannan kuma a janye sojojin Rasha.

Ya ce hakan ba zai yiwu ba ta hanyar furta zafafan kalamai.

Hukumomin Amurka sun musanta cewa shugaba Biden yana nufin kiran sauyin shugabanci a Rasha a jawabinsa kan Mista Putin a ziyarar da ya kai kasar Poland.

Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce Mista Biden yana magana ne kawai kan cewa ba za a bar Mista Putin ya yi yaki da Ukraine ba.

Mista Macron ya ci gaba da tattaunawa da shugaban Rasha tun soma rikicin Ukraine.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp