fidelitybank

Kalaman El-Rufa’i ya nuna APC ta gaza a Najeriya – PDP

Date:

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa, bayyana takaici da barazanar da Gwamna Nasir el-Rufai na jihar Kaduna ya yi na gayyatar sojojin haya daga kasashen waje domin yakar ta’addancin cikin gida wani karin tabbaci ne da kuma amincewa da gazawar jam’iyyar APC.

A wata sanarwa da Debo Ologunagba, sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP ya fitar, ya dage cewa el-Rufai ba zai iya nisantar da kansa daga masu rura wutar rikicin tsaro da taimakawa wadanda ta ce ta koma ayyukan ta’addanci da suka addabi kasar a yau.

Jam’iyyar PDP ta kalubalanci El-Rufai da sauran jiga-jigan jam’iyyar APC da su tofa albarkacin bakinsu kan ikirari da wani tsohon jigo a jam’iyyar APC ya yi cewa shugabannin jam’iyyar ne suka kawo ‘yan ta’addan da suke wawure al’ummar kasar, domin yin magudi a zaben 2019 mai zuwa.

Don haka ta shaida wa Gwamna el-Rufai cewa, barazanar da ya yi na shigo da sojojin haya daga kasashen waje ba ta da amfani, kuma tana iya kara tabarbarewar yanayin tsaro a kasar nan.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp