fidelitybank

Kafin ƙarshen watan Afirilu dokar zaben 2023 zai tabbata – INEC

Date:

Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Mahmood Yakubu, ya ce, nan da kafin watanni 10 hukumar za ta fitar da ka’idoji dokar zaben 2023.

Za a fara zaben ne a watan Fabrairun 2023, wanda ke nuni da cewa INEC na shirin fitar da ka’idojin kafin karshen watan Afrilu.

Hakan na kunshe ne a cikin jaridar Daily Bulletin ta INEC da ta fitar ranar Talata.

Yakubu ya bayyana hakan ne a lokacin da ya karbi bakwancin wata tawaga daga gidauniyar John D da Catherine T. MacArthur Foundation, a Abuja.

Shugaban na INEC ya tunatar da cewa, a shekarar 2019, hukumar ta takura da lokaci saboda rashin tabbas da ya biyo bayan tsarin dokar zabe.

Ya ce, hakan ya sa hukumar ta sanya hannu kan ka’idoji a ranar 19 ga Janairu, 2019, makonni kadan kafin zaben.

“Amma muna fatan cewa, a wannan karon za mu sanya hannu kan ka’idoji akalla watanni 10 kafin babban zabe na gaba, wanda hakan ke da kyau a gare mu.”

Da yake karin haske game da tushen ikon hukumar na samar da ka’idoji Shugaban INEC ya ce, hukumar ta yi farin ciki da amincewar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan dokar zabe.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...
X whatsapp