fidelitybank

Kafafen sada zumunta sun juya min magana ta – Tinubu

Date:

Tsohon gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu, ya ce, kafafen sada zumunta sun sauya masa maganar sa wadda ya yi a baya cewa, ya shirya yin artabu da kowa, domin burinsa na zama shugaban kasa ya tabbata.

Hadimin Tinubu na harkokin kafafen sada zumunta, Tunde Rahman ne ya bayyana hakan ta wata takarda wadda ya fitar a ranar Litinin.

Ya ce, ya yi amfani da karin maganan da ke cewa, idan za ka yi dambe da alade sai ka shirya yin datti.

Takardar ta kara da cewa, an sauya wa jagoran APC din maganarsa, wadda ya ce, ya lashi takobin yin kaca-kaca da duk wanda ke neman dakatar da cikar burin sa na takarar shugaban kasa a 2023.

A cewarsa: “Rahoton ba daidai bane kuma, akwai kuskure a cikinsa. Abin ban takaici shi ne yadda ‘yan jaridu da jama’a suka dinga caccaka suna suka ta. Abin ban takaici ne maganganun sa aka dinga saboda an sauya magana ta. Hakan yasa na yi wannan karin bayanin.” 

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp