fidelitybank

Kafa shugabancin jam’iyya tsagin Fubara a Rivers ya yi gaggawa – PDP

Date:

Jam’iyyar PDP ta ce, shugabacin jam’iyyar da ke biyayya ga tsohon gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike, ta sani a matsayin shugabanin jam’iyyar a jihar ta Ribas.

Jam’iyyar ta PDP ta ce, duk da cewar an ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yi na sauke shugabanin jam’iyyar da ke Ribas, da ke biyyaya ga tsohon gwaman jihar, bai kamata ɓangaren gwamnan jihar su kafa wani shugabancin riƙon ƙwarya ba, kamata ya yi kowa ya dakata a jira hukucin kotu na gaba.

Mataimakin kakakin jam’iyyar PDP na ƙasa, Ibrahim Abdullahi ne ya bayyana haka, inda ya ce kotun na gaba ne zai warware duk wani ƙullin da ke tattare da rikicin shugabancin jihar.

Tun da farko dai, wata kotu ce ta rushe shugabannin jam’iyyar masu bibiya ga ministan Abuja, Nyesome Wike, wanda hakan ya sa ƴaƴan jam’iyyar na ɓangaren gwamnan jihar na yanzu, Simi Fubara suka sanar da kafa shugabancin riƙon ƙwarya.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Fernandes na duba yiwuwar barin Man Utd zuwa Al-Hilal

Bruno Fernandes na duba yiwuwar ficewa daga Manchester United...

Gwamnatin Tinubu ta jefa al’umma fiye da miliyan 150 cikin tsananin talauci – NLC

A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed...

Sojoji sun ce sun hallaka ƴan Ta’adda 60 a jihar Borno

Dakarun sojijin Operation Haɗin-Kai sun ce sun kashe ƴan...

Zan cigaba da jajircewa a kan rantsuwar da na yi ta kujera ta – Fubara

Gwamnan jihar Ribas da aka dakatar, Sim Fubara, ya...

Ambaliya ya kashe Mutane a jihar Neja

Wasu rahotanni sun bayyana cewa, mutane da dama sun...

Kotu ta tabbatar da nasarar Gwamnan Edo

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta amince da...

An kashe aƙalla mutum 10,217 a mulkin Tinubu – Amnesty

Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan...

Gwamnati ba ta tausayin Talaka – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben...

Elon Musk ya ajiye aikin da Trump ya naɗa shi

Hamshaƙin attajirin nan Elon Musk ya sanarda aniyarsa ta...

‘Yar Najeriya ta haihuwa a aikin Hajjin bana

Wata mata da ta je aikin hajji daga jihar...

Rashin nadi da jinkiri ne ya kawo rashin nasarar mu a kakar 2024/2025 – Kano Pillars

Kungiyar Kano Pillars ta yi imanin cewa jinkirin shirye-shiryen...
X whatsapp