fidelitybank

Jonathan zai iya fuskantar fushin Allah idan ya koma APC

Date:

Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam’iyyar PDP, Sule Lamido, ya gargadi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan cewa, zai iya fuskantar fushin Allah idan har ya kai ga ci gaba cewa zai koma jam’iyyar APC.

Tsohon gwamnan ya bayyana haka ne yayin da yake mayar da martani kan rade-radin da ake yi na cewa, Jonathan wanda ya sha kaye a hannun jam’iyyar APC a matsayin shugaban kasa a jam’iyyar PDP, na iya sauya sheka zuwa APC, domin ya tsaya takarar shugaban kasa a jam’iyyar a 2023.

A cikin makonni biyun da suka gabata, kungiyoyi masu launuka daban-daban sun taru a fadin kasar da nufin jawo tsohon shugaban kasar a takarar shugabancin kasar a 2023.

Hakan ya biyo bayan kin amincewar da Jonathan ya yi na kin amincewa da kiraye-kirayen da wata kungiya ta yi na shiga takarar 2023 a ziyarar da ya kai ofishin sa da ke Abuja kimanin makonni uku da suka gabata.

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp