fidelitybank

jJihohin Arewa bakwai sun kashe naira biliyan 28.3 domin azumi

Date:

A daidai lokacin da watan azumi ke ci gaba da nitsawa, jihohin Najeriya guda bakwai sun ware tsabar kudi har naira biliyan 28.3 domin ciyar da masu azumi a watan na Ramadan, kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

Jihohin guda bakwai sun hada da Katsina da Sokoto da Kano da Jigawa da Kebbi da Naija da kuma Kebbi.

Bayanai sun nuna cewa akwai wasu karin jihohin arewacin da dama da su ma suka ware kudaden domin ciyarwa duk da cewa dai ba su bayyana a fili ba.

Wannan abu dai ya janyo kace-na-ce a tsakanin al’umma inda wasu malaman addinin ke kiraye-kirayen da a yi bincike bisa lura da irin yawan kudaden da aka ware din.

Jihar Katsina ce dai ta fi kowacce jiha a yawan kudin ciyarwar inda ta ware naira biliyan 10.

Sai kuma jihar Sokoto da ke biye mata da naira biliyan 6.7, sannan jihar Kano kuma ta fitar da naira biliyan shida.

Ita kuwa jihar Jigawa ta fitar da naira biliyan 2.83, sai jihar Kebbi da ta fitar da naira 1.5 biliyan.

Jihar Naija ta ware naira miliyan 976, inda jihar Yobe ita kuma ta ware naira miliyan 178 domin ciyarwar.

Katsina State topped the chart for the feeding programme by budgeting N10 billion.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp