fidelitybank

Jirgin sama ya yi saukar gaggawa a cikin kogin Tanzania

Date:

Wani jirgin saman fasinja na ƙasar Tanzania ya yi saukar gaggawa a Kogin Victoria da ke kusa da ƙauyen Bukoba na ƙasar.

An ceto fasinja 20 cikin 49 da ke cikinsa, kamar yadda kafofin yaɗa labaran ƙasar suka bayyana, amma ba a tabbatar da adadin ba a hukumance.

Masu aikin ceto da masunta na ci gaba da neman fasinjojin.

Hotunan da aka ɗauka sun nuna yadda kusan dukkan jirgin ya nitse, in ban da jelarsa da ke kan ruwa.

Jirgin na kamfanin Precision Air ya taso ne daga babban birnin Tanzania, Das es Salaam zuwa Bukoba lokacin da ya fuskanci guguwa da ruwan sama mai tsanani, a cewar rahotonni.

Ɗaya daga cikin titunan sauka da tashin jirgi na Filin Jirgin Sama na Bukoba na kusa da Kogin Victoria, wanda shi ne kogi mafi girma a Afirka

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp