fidelitybank

Jirgin sama ya lanƙwame rayukan mutane 2,038 a Najeriya – Binciken AIB

Date:

Hukumar binciken hadurra ta (AIB) ta bayyana cewa, adadin rayukan mutane 2,038 ne suka rasa ransu a hadarurrukan jiragen sama a Najeriya tsakanin shekarar 1969 zuwa 2022


Kwamishinan AIB, Akin Olateru ne ya bayyana hakan a ranar Lahadin da ta gabata, yayin da yake jawabi ga iyalan wadanda hadarin jirgin sama ya rutsa da a Abuja.

Ya bayyana cewa, fasinjoji 1,996 ne suka bata a cikin jirgin, yayin da wasu 42 suka mutu a kasa.

Olateru ya ce, matakan da hukumar ta fara, sun haifar da raguwar yawan hadurran jiragen sama a kasar nan.

Ya kuma ce, “Rashin kula da lafiyar jiragen sama, ba wai kawai ya lalata jirgin da abin ya shafa ba ne, har ma ya na iya haifar da asarar rayukan mutane da za a iya kaucewa a cikin jirgin da ba sa so, wani lokacin kuma a kasa.”

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp