fidelitybank

Jirgin sama na Najeriya a Saudiyya ya kama da wuta

Date:

Kamfanin jiragin sama na AZMAN Air da ke jigilar fasinjoji daga Saudiyya zuwa Najeriya ya kama da wuta

Wata majiya mai tushe ta shaida wa jaridar Leadership cewa, jirgin na shirin barin Jeddah ne a kasar Saudiyya lokacin da lamarin ya faru.

Majiyoyi sun bayyana cewa, jirgin ya shirya jigilar fasinjoji sama da 120 da aka ce, zai tashi da misalin karfe 10 na daren Alhamis.

Majiyar ta bayyana cewa matukin jirgin ya dauki matakin dakatar da tafiya ne, biyo bayan afkuwar gobarar.

Da sanyin safiyar Juma’a wani faifan bidiyo ya bazu a kafafen sada zumunta na zamani wanda ke nuna wadanda suka tsere daga lamarin suna ba da labarin abubuwan da suka faru a kan lamarin.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp