fidelitybank

Jirgin Emirate ya dakatar da jigilarsa zuwa Najeriya

Date:

Kamfanin jiragen sama na Emirates ya sanar da dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa Najeriya bisa dalilin rashin dawo da kudaden shigar da yake samu daga kasar.

Ya ce matakin ya fara aiki ne a ranar 29 ga watan Oktoba.

A cikin wata sanarwa da kamfanin ya fitar a ranar Alhamis din da ta gabata, kamfanin ya ce ba shi da wani zabi illa ya dakatar da zirga-zirgar jiragen da ke zuwa Najeriya domin rage hasarar da ake yi.

Idan dai za a iya tunawa dai matakin da kamfanin ya dauka ya biyo bayan gazawar da babban bankin Najeriya ya yi na warware matsalar kudaden jiragen sama kasa da watanni uku bayan da a baya ya dakatar da zirga-zirgar jiragensa zuwa kasar a watan Agusta saboda gaza dawo da dala miliyan 85 na kudaden shiga. .

Sanarwar ta kara da cewa, “ Masarautar ta ci gaba da neman mafita domin dawo da sauran kudaden da aka toshe a Najeriya. Mun samu kwarin gwiwa daga kokarin Babban Bankin Najeriya na duba bukatar mu, kuma muka yi la’akari da cewa za a gaggauta warware wannan muhimmin lamari tare da cire kudaden da suka rage mana.

“A cikin wannan yanayi na ban mamaki, Emirates ba ta da wani zaÉ“i illa ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa daga Najeriya daga ranar 29 ga Oktoba 2022 don magance Æ™arin asarar da ke ci gaba.”

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp