fidelitybank

Jirgin ɗaukar Marasa lafiya ya yi hatsari a Amurka

Date:

Wani ƙaramin jirgin ɗaukar marasa lafiya ya faɗa kan rukunin gidajen al’umma a Philadelphia na ƙasar Amurka, lamarin da ya sa gidaje da motoci suka kama da wuta.

Lamarin ya ji wa mutane da dama rauni duk da dai har yanzu ba a tantance ɓarnar da ta afku ba.

Wani bayani da kamfanin jirgin saman kai agajin lafiya na Jet Rescue Air Ambulance ya fitar, ya ce jirgin ya kai ɗauki ne a ranar Juma’a inda yake ɗauke da yaro maras lafiya da mai jinyarsa da kuma ma’aikata huɗu.

Gwamnan jihar Pensylvania, inda abin ya faru, Josh Shapiro ya ce “mun san tabbas za a samu asarar rai, wannan haɗari abin takaici ne.”

Masu aikin ceto sun garzaya wurin yayin da mutane da karikitan jirgin suka cika titunan yankin.

Shaidu sun bayyana halin ruɗani da aka shiga inda mutane suka samu raunuka sannan ginegine suka kama da wuta.

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp