fidelitybank

Jirgi mara matuka na sojoji ya yi hatsari a Kaduna

Date:

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa, wani jirginta maras (UAV) matuƙi ya yi hatsari a kusa da ƙauyen Rumji da ke cikin jihar Kaduna.

Wata sanarwa da rundunar sojin sama ta Najeriyar ta fitar ta hannun daraktanta na yaɗa labaru, Edward Gabkwet ta ce jirgin ya samu matsala ne jim kaɗan bayan tashi daga filin jirgi.

Sanarwar ta ƙara da cewa “kasancewar jirgin maras matuƙi ne, babu wanda abin ya rutsa da shi a sama ko a ƙasa”.

Sanarwar ta kuma bayyana cewa an fara bincike domin gano abin da ya faru.

Haka nan sanarwar ta musanta labaran da ke cewa wani jirgin soja ne mai saukar ungulu ya yi hatsarin.

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp