fidelitybank

Jihohi sun bayar da hutun sabuwar shekarar Musulunci

Date:

Wasu jihohin sun ayyana gobe Litinin 8 ga watan Yuli, a matsayin ranar hutu ga ma’aikata don murnar shiga sabuwar shekarar musulunci ta 1446 Bayan Hijira.

Cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar Kano ta fitar ta hannun kwamishinan yaɗa labarai, Baba Dantiye, ta ce Litinin ta zama ranar hutu ga ma’aikatan jihar, sannan gwamnan jihar ya yi kira ga al’ummar jihar su ɗorawa kan kyawaan ayyukan da suke gudanarwa.

Ita gwamnatin jihar Borno, cikin sanarwar da muƙaddashin gwamnan jihar, Umar Kadafur, ya fitar, ya sanar da hutun ranar Litinin domin girmama shigar sabuwar shekarar ta Musulunci.

Haka gwamnan jihar Osun da ke kudancin ƙasar, Ademola Adeleke ya sanar da hutu a ranar, tare da sanar da cewa zai jagoranci taron tattaki a wani ɓangare na bukukuwan shigar sabuwar shekarar.

Sauran jihohin da suka sanar da hutun a gobe Litinin sun haɗa da Oyo da Kebbi da Kwara da Jigawa.

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp