fidelitybank

Jihar Legas ta sauke dokokin zubar da ciki

Date:

Hukumar lafiya ta jihar Lagos ta soke sabbin dokokin zubar da ciki ta amintacciyar hanya, domin bayar da damar tuntubar bangarorin da suka dace.

An dai tsara dokokin ne shakara hudu da suka gabata domin bai wa kwararrun jami’an lafiya damar samar da hanyoyin zubar da ciki marasa hadari, to sai dai ba a tuntubi jagororin addini ba yayin tsara dokokin .

A farkon makon nan ne dai aka jiyo wani Fasto a jahar na cewa dokokin na kokarin halasta zubar da ciki ne kawai a fakaice.

A ranar Alhamis ne Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu ya ce ana bukatar karin wayar da kan jama’a da masu ruwa da tsaki sosai domin kara fahimtar sabbin dokokin. In ji BBC.

Dokokin jihar Lagos dai sun bayar da dama da a zubar da ciki matukar aka fuskanci an mahaifiyar ko na dan tayin na cikin hadari, wadda kuma ake ganin ba lallai ne ya rayu ba.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp