fidelitybank

Jigo a PDP ya koma APC a jihar Sokoto

Date:

Jigon jam’iyyar PDP a jihar Sokoto, Alhaji Yusha’u Kebbe, a ranar Juma’a ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar.

Kebbe, wanda ya bayyana sauya shekarsa zuwa APC a wata ganawa da manema labarai a Sokoto, ya bayyana dalilan da ya sa ya dauki matakin da ya dauka na rashin tsarin shugabanci da rashin tsarin tafiyar da jama’a daga gwamnatin PDP a jihar.

Dan siyasar ya ce ya tuntubi magoya bayansa a dukkan kananan hukumomin jihar 23 kafin ya kai ga yanke shawara.

A cewarsa, mafi yawan magoya bayansa sun amince cewa dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a zaben 2023 yana cikin gwamnati mai ci ta kowane fanni, “Don haka nadin nasa ci gaba ne a tafiyar da mulki.

Ya ce wasu masu yi masa biyayya sun zabi ko dai Gwamna Aminu Tambuwal a matsayin shugaban PDP ko kuma tsohon gwamnan jihar Aliyu Wamakko zuwa APC.

Kebbe ya dage cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, yana da karfin jagorantar Najeriya kamar yadda ya yi a lokacin da yake gwamnan jihar Legas.

the nation newspaper nigeria today latest

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp