fidelitybank

Jigo a jami’iyyar APC ta jihar Ribas ya fice daga jam’iyyar

Date:

Wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), kuma tsohon dan majalisar wakilai, Chidi Wihioka, ya fice daga jam’iyyar.

Wannan dai na zuwa ne sa’o’i kadan, bayan da tsohon shugaban riko na hukumar raya yankin Neja Delta, Dame Ibim Semenitari ya yi murabus daga jam’iyyar.

Wihioka wanda babban aminin Sanata Magnus Abe ne ya bayyana a cikin wasikar murabus dinsa da ya aike wa shugaban jam’iyyar APC a shiyyar sa (Elele Ward 3) a jihar Ribas cewa, ya yanke shawarar ficewa daga jam’iyyar ne, saboda babban hannun wani mutum daya da yake ganin ya yi ya mallaki jam’iyyar.

Sanarwar ta kara da cewa, “Ina so in sanar da ku ficewar na daga jam’iyyar All Progressives Congress, APC. Na yanke shawarar ne bisa girman girman mutum daya mai tunani, kuma ya yi imanin cewa, shi ne ya mallaki jam’iyyar a Jihar Ribas da kin amincewa da zaman lafiya a mulki a jam’iyyar ta hanyar bai wa kowa a jam’iyyar damar taka rawa.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp