fidelitybank

Jiga-jigan PDP sun sauya sheƙa zuwa APC

Date:

Wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a masarautar Zuru ta jihar Kebbi, sun koma jam’iyyar APC mai mulki.

Kamfanin Dillancin Labarai na ƙasa ya ruwaito cewa, sarakunan da suka jagoranci masu sauya shekar sun hada da Alhaji Shehu Ribah daga Danko/Wasagu da Alhaji Nuhu Goma daga Zuru da Alhaji Adamu Jalalo daga Fakai da Alhaji Babuga Diri daga karamar hukumar Sakaba ta jihar.

Manyan jiga-jigan jam’iyyar APC ne suka tarbe wadanda suka sauya sheka a wani gangami da aka gudanar a jihar a ranar Lahadin da ta gabata, karkashin jagorancin mataimakin gwamna, Alhaji Samaila Yombe-Dabai da shugaban jam’iyyar, Alhaji Abubakar Kana-Zuru.

Yombe-Dabai, yayin karbar su cikin jam’iyya mai mulki, ya bayyana taron a matsayin “babban ci gaban siyasa” a jihar.

Ya kuma yi wa wadanda suka sauya sheka alkawarin shigar da su cikin dukkan al’amuran jam’iyyar APC a matsayin ‘ya’yan jam’iyyar na gaskiya.

“Muna yabawa Gwamna Atiku Bagudu bisa tabbatar da goyon bayan al’ummar jihar.

Mataimakin gwamnan ya ce “Wannan irin nasa ra’ayi ne ya sa jama’a su tafi jam’iyyar.”

Shugabannin wadanda suka sauya sheka sun dora laifin rikicin da ya barke a jam’iyyar PDP da barin jam’iyyar adawa.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp