fidelitybank

Jiga-jigan PDP sun gana ba a ƙara ganin ƙeyar Atiku ba a wajen

Date:

Bayan sa’o’i 48 da gudanar da babban taron jam’iyyar (APC) na kasa wanda ta samar da Abdullahi Adamu a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa, wasu jiga-jigan jam’iyyar adawa ta PDP sun yi taro don daidaitawa da samar da yankin Arewa, domin kai takarar shugaban kasa yankin kafin zaben fidda gwani na jam’iyyar.

Taron da aka gudanar a jihar Bauchi a ranar Lahadin da ta gabata ya samu halartar tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Bukola Saraki, Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi, Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato, Kawu Baraje da kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara Mahdi Aliyu.

Idan dai za a iya tunawa, a shekarar 2021, jam’iyyar ta gudanar da babban taronta na kasa wanda ya samar da dan Arewa a matsayin shugabanta na kasa.

Sai dai da yake zantawa da manema labarai a karshen ganawar tasu, Saraki ya ce jam’iyyar PDP ce, kawai zabin da kasar nan ke da shi na ceto ta daga rugujewar da ke shirin yi, don haka akwai bukatar hadin kai da fahimtar juna, ya kara da cewa jam’iyyar iyali ce, da bai kamata ta hakura ba.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...
X whatsapp