fidelitybank

Jiga-jigan APC a Abia sun sauya sheka zuwa PDP

Date:

Wasu jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ciki har da ‘yan kwamitin zartarwa na jam’iyyar a karamar hukumar Obingwa da ke gundumar Abia ta kudu a jihar Abia sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP mai mulki.

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na shiyyar, Orji Chikezirim da tsohuwar shugabar mata ta APC, Mrs Adaku Abel duk na Abia ta kudu ne ya jagoranci wadanda suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP reshen Abia tare da shugabannin kananan hukumomin APC.

Wadanda suka sauya sheka sun shiga jam’iyyar ne a lokacin yakin neman zaben Gwamna Okezie Ikpeazu na takarar Sanata a karshen mako.

Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress na shiyyar Abia ta kudu, Orji Chikezirim ya ce nasarar Ikpeazu ya kai ga sauya sheka.

Da yake karbar wadanda suka sauya sheka a madadin reshen Abia na jam’iyyar PDP, Ibe Nwadioha ya baiwa sabbin ‘ya’yan jam’iyyar tabbacin samun daidaito da walwala.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp