fidelitybank

Jerin Takunkumi da Birtaniya ta kakabawa Rasha

Date:

Jerin takunkuman 10 da Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya sanar da saka su a kan Rasha:

  1. Za a riƙe dukkan ƙadarorin bankunan Rasha kuma za a cire ta daga tsarin harkokin kuɗin Birtaniya. Wannan zai hana su samun damar amfani da kuma cire kuɗaɗe ta Birtaniya. Hakan ya haɗa da rufe bankin VTB ba tare da ɓata lokaci ba
  2. Majalisar Dokoki za ta dakatar da manyan kamfanonin Rasha da kuma ƙsar daga aron kuɗaɗe a kan kasuwannin Birtaniya
  3. Za a riƙe ƙadarorin mutum 100
  4. Za a haramta wa jiragen kamfanin Aeroflot sauka a Birtaniya
  5. Za a dakatar da lasisan ba da damar a yi abubuwan da suka shafi harkokin soji
  6. A cikin kwanaki masu zuwa Birtaniya za ta dakatar da fitar da abubuwan fasaha da kuma kayayyakin tace man fetur
  7. Za a ƙayyade yawan kuɗaɗen da ƴan Rasha za su iya saka wa a asusun bankunan Birtaniya
  8. Ya ce akwai yiwuwar a cire Rasha daga tsarin aika kuɗaɗe na ƙasashen yamma
  9. Irin wannan mataki zai shafi Belarus a kan rawar da take takawa kan yaƙar Ukraine da ake yi
  10. Birtaniya za ta gabatar da dokar aikata miyagun laifuka da suka shafi harkokin kuɗaɗe gaban majalisa kafin a tafi hutun Ista.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp