fidelitybank

Jerin mukamai da yankunan da suka samu a Majalisa ta 10

Date:

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya sanar da manyan Majalisar ta 10 a jam’iyyarsa ta APC a ɓangaren masu rinjaye.

Haka nan ya sanar da na marasa rinjaye, wato na jam’iyyun adawa.

Ga yankunan da na masu rinjaye suka fito:

  • Sanata Opeyemi Bamidele – Shugaban Masu Rinjaye daga Jihar Ekiti (kudu maso yamma)
  • Sanata David Umahi – Mataimakin Shugaban Masu Rinjaye daga Jihar Ebonyi (kudu maso gabas)
  • Sanata Ali Ndume – Mai Tsawatarwa na Masu Rinjaye daga Jihar Borno (arewa maso yamma)
  • Sanata Lola Ashiru – Mataimakin Mai Tsawatarwa na Masu Rinjaye daga Jihar Kwara (arewa ta tsakiya)

Yankunan da na marasa rinjaye suka fito:

  • Sanata Simon Davou na PDP – Shugaban Marasa Rinjaye daga Jihar Filato (arewa ta tsakiya)
  • Sanata Oyewunmi Olarere na PDP – Mataimakin Marasa Rinjaye daga Jihar Osun (kudu maso yamma)
  • Sanata Darlington Nwokeocha na LP – Mai Tsawatarwa na Marasa Rinjaye daga Jihar Abiya (kudu maso gabas)
  • Sanata Rufai Sani Hanga na NNPP – Mataimakin Mai Tsawatarwa na Marasa Rinjaye daga Jihar Kano (arewa maso yamma).

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp