fidelitybank

Jarumin fim din Hotel Rwanda ya shaki iskar ‘yanci

Date:

Paul Rusesabagina, wanda ya zaburar a fim din Hollywood na “Hotel Rwanda,” an sake shi daga kurkuku a Rwanda, bayan da aka sassauta masa hukuncin daurin kurkuku a ranar Juma’a, ta hannun shugaban kasar, Paul Kagame.

Tashar talabijin ta CNN ta bayar da rahoton cewa, manyan jami’an gwamnatin Amurka sun shaida wa manema labarai a ranar Juma’a cewa, an mayar da Rusesabagina, mazaunin dindindin a shari’ar Amurka, zuwa gidan jakadan Qatar da ke Kigali.

Rusesabagina, mai sukar shugaba Kagame, ya yi fice wajen ceto daruruwan ‘yan kasar Rwanda a lokacin kisan kiyashin da aka yi a kasar ta hanyar ba su mafaka a otal din da ya gudanar.

Glo
Hukumomin Rwanda sun kama shi a lokacin da yake tafiya a shekarar 2020.

An samu Rusesabagina da laifin ta’addanci a watan Satumban 2021 kuma an yanke masa hukuncin daurin shekaru 25 a gidan yari. Sassauta hukuncin nasa na zuwa ne bayan da ya nemi Kagame da yafe masa a wata wasika da ya aike a watan Oktoban 2022.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp