fidelitybank

Jarumar fim ta koka cewa direban ta ya gusar mata da mota a ranar zagayowar haihuwarta

Date:

Wata ƴar fim a ma’aikatar fim ta Nollywood, Dorcas Fapson ta koka cewa direban ta tsere da motar ta ƙirar SUV a ranar bikin murnar zagayowar haihuwarta.
Tuni dai jarumar ta sanya lada ga duk wanda ya kawo bayanai, ko wajen da dirben, mai suna Mohamed ya ke.
“A yammacin zagayowar ranar haihuwa ta. Ina shirin yin biki da ƴan uwa da abokai na, kwatsam sai ma samu labarin cewa direba na ya sace min mota.
“Na sanya lada ga duk wanda ya gano inda Mohamed ya ke ko kuma mota ta.
“Ya yi amfani da lasisi na ƙarya ya yi rijista da wani wakili, wanda tuni a ka kama shi,” jamurar ta wallafa a sahfinta na instagram.
Ita dai Fapson shahararriyar jarumar fim ce kuma mai yin shiri a talabijin, musamman shirin Shuga na MTV, inda ta ke fitowa da suna Sophie.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp