fidelitybank

Jariri dan wata 19 ya fada rijiya a Kano

Date:

Wani jariri dan watanni 19 ya fada cikin wata rijiya da ke unguwar Al-Ansar Quarters da ke karamar hukumar Danbatta a jihar Kano.

Kakakin hukumar kashe gobara ta jihar, SFS Saminu Abdullahi, ya ce, sun samu kiran gaggawa daga wani Salisu Bello inda suka aika da tawagar ceto zuwa wurin.

Hukumar ta ceto gawar yaron daga rijiyar yayin da hukumar ta fara gudanar da bincike kan lamarin, in ji shi.

Ya yi kira ga iyaye da su kasance masu lura da harkar ‘ya’yansu, domin gujewa irin wannan yanayi mara dadi.

Ya kuma umarci mazauna garin da su yi kokarin gina katanga masu tsayi a kusa da budadden rijiyoyinsu tare da yin amfani da karafa wajen rufe su. a cewar kamfanin dillancin labarai na kasa NAN.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp