fidelitybank

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karo na farko

Date:

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karon farko cikin shekara uku kan wani fursuna.

An kama Takahiro Shiraishi a 2017 bayan gano sassan jikin bil adama a gidansa.

A shekarar 2020 ne aka yanke masa hukuncin kisa saboda kisan mutum tara – galibinsu mata matasa.

An yi wa mutumin mai shekara 34 laƙabi da ‘Makashin Twitter’ bayan da ya amince cewa yana farautar mutane ne a dandalin sada zumuntarsa na X inda yake yaudararsu ya kai su gidansa sannan ya kashe su ya kuma yi gunduwa-gunduwa da su.

Mnistan shari’ar Japan ya ce batun ya girgiza al’umma ganin yadda aka rasa mutum tara cikin wata biyu saboda son kai irin nashi don biyan buƙatunsa.

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Jami’in mu bai saci naira biliyan 6.5 ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da ya zargi...

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...
X whatsapp